Adhkar Hausa

9.5 21

v1.13 di Daawa Foundation

download Adhkar Hausa XAPK download Adhkar Hausa XAPK

Su Adhkar Hausa

Adhkar Hausa manhaja ce ta Ilimi wacce aka tsara domin sauƙaƙawa musulmai samun Zikirori da Addu'o'i cikin harden Hausa. Manhaja ce da ta ƙunshi ingantattun zikirori da addu’o’i daga Alƙur’ani da Sunna, waɗanda aka tattaro daga sahihan littattafai.
✨ Abubuwan da zaka samu a cikin manhajar:
1. Zikirin safiya da maraice
2. Zikirin da ake yi a cikin salla
3. Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4. Falaloli:
- Falalarzikiri
- Salatin ga Annabi (SAW)
-Istigfari
- Tasbihi, tahmidi, tahlili, da takbiri,
-Da sauransu
5. Littafin Hisnul Musulmano
📌 Siffofi na musamman (Caratteristiche):
1) Addu’o’i cikin larabci da fassarar Hausa
2) Audio don sauraron addu’o’i ba tare da amfani da data ba (offline)
3) Neman addu’a cikin sauƙi ta hanyar rubuta sashi na sunan ta
4) Kalar allon screen mara haske domin kare ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wasu manhajoji
Da sauran su...
🌱 Sabuntawa:
Za mu ci gaba da ƙara sabbin abubuwa lokaci bayan lokaci in shaa Allah.
🤝 Ka yada ka samu lada:
Ka turawa ƴan’uwa Musulmai voglian manhaja domin su amfana kamar yadda kai ka amfana.
📧 Domin tuntuɓar mu:
[email protected]
Leggi di Più
Caratteristiche Adhkar Hausa
Versioni Precedenti Altro
Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.13 XAPK APKs
December 24, 2025 12.04 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 5.0+
160-320dpi
Android 5.0+
160-320dpi
Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.12 XAPK APKs
November 20, 2025 12.45 MB

Requires Android: Android 5.0+

Screen DPI: 160-320dpi

SHA1: 40eb0d4cbc17d1e67b71526edb8a5aa1fe863c59

Size: 12.45 MB

Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.11 XAPK APKs
September 17, 2025 12.38 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 5.0+
160-320dpi
Android 5.0+
160-320dpi
Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.10 APK
July 15, 2024 12.39 MB

Requires Android: Android 5.0+

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: e488a5167c82d1f9a3b3fa162eb91ff69b1b6fe5

Size: 12.39 MB

Maggiori Informazioni

Data Aggiornamento:

Ultima Versione:

1.13

Aggiornamento Necessario:

Invia l'ultima versione

Disponibile su:

Google Play

Requisiti:

Android 5.0+