Adhkar Hausa

9.5 21

v1.13 por Daawa Foundation

Descargar XAPK de Adhkar Hausa Descargar XAPK de Adhkar Hausa

Sobre Adhkar Hausa

Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga  Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai.
Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri.
*Abubuwan da suke ciki
1) Zikirin safiya da maraice
2) Zikirin da ake yi a cikin salla
3) Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4) Falaloli
5) Littafin Hisnul musulmán
6) Juego Mas'aloli da zikiri:
- ladubban yin addu'a
- Lokuta da halaye da kuma yanayin da también conocido como fi amsa addu'a a cikin su
- Amfanin ambaton Allah
- Wuraren da Allah Maɗaukaki yafi amsa addu'a
- Mafiya muhimmancin addu'o'in da mutum ya kamata ya roƙa a wajen Allah Maɗaukaki
Da sauran su.
* Muhimman abubuwan da manhajar ta keɓanta da su (características)
1) tara árabe da fassara
2) Audio domin sauraron addu'a, ba tare da an kunna data ba
3) Nemo addu'a cikin sauƙi, ta hanyar rubuta wani sashi na sunan addu'ar
4) Pantalla de Kalar mara haske domin kariyar ido
5) Tura addu'a kai tsaye zuwa wata manhajar
Da sauran su.
* In sha Allah zamu ci gaba da bunƙasa wantan manhajar lokaci bayan lokaci.
* Domin yin tarayya a cikin wantan aikin don samun lada, ka tura wantan manhajar zuwa ga sauran ƴan uwa Musulmai
* Za a iya tuntuɓar mu ta Gmail ga mai buƙatar wani abu: [email protected]
Más información
Características de Adhkar Hausa
Versiones antiguas Más
Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.13 XAPK APKs
December 24, 2025 12.04 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 5.0+
160-320dpi
Android 5.0+
160-320dpi
Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.12 XAPK APKs
November 20, 2025 12.45 MB

Requires Android: Android 5.0+

Screen DPI: 160-320dpi

SHA1: 40eb0d4cbc17d1e67b71526edb8a5aa1fe863c59

Size: 12.45 MB

Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.11 XAPK APKs
September 17, 2025 12.38 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 5.0+
160-320dpi
Android 5.0+
160-320dpi
Adhkar Hausa
Adhkar Hausa 1.10 APK
July 15, 2024 12.39 MB

Requires Android: Android 5.0+

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: e488a5167c82d1f9a3b3fa162eb91ff69b1b6fe5

Size: 12.39 MB

Más información

Nombre de paquete:

com.daawafoundation.adhkarhausa

Fecha de actualización:

Última versión:

1.13

Pedir actualización:

Enviar la última versión

Disponible en:

Google Play

Requisitos:

Android 5.0+