Adhkar Hausa (Package Name: com.daawafoundation.adhkarhausa) is developed by Daawa Foundation and the latest version of Adhkar Hausa 1.13 was updated on January 15, 2026. Adhkar Hausa is in the category of Education. You can check all apps from the developer of Adhkar Hausa. Currently this app is for free. This app can be downloaded on Android 5.0+ on APKFab or Google Play. All APK/XAPK files on APKFab.com are original and 100% safe with fast download.
Adhkar Hausa manhaja ce ta Ilimi wacce aka tsara domin sauƙaƙawa musulmai samun Zikirori da Addu'o'i cikin harshen Hausa. Manhaja ce da ta ƙunshi ingantattun zikirori da addu’o’i daga Alƙur’ani da Sunna, waɗanda aka tattaro daga sahihan littattafai.
✨ Abubuwan da zaka samu a cikin manhajar:
1. Zikirin safiya da maraice
2. Zikirin da ake yi a cikin salla
3. Zikirin bayan an yi sallama daga salla
4. Falaloli:
- Falalar zikiri
- Salatin ga Annabi (SAW)
- Istigfari
- Tasbihi, tahmidi, tahlili, da takbiri,
- Da sauransu
5. Littafin Hisnul Muslim
📌 Siffofi na musamman (Features):
1) Addu’o’i cikin larabci da fassarar Hausa
2) Audio don sauraron addu’o’i ba tare da amfani da data ba (offline)
3) Neman addu’a cikin sauƙi ta hanyar rubuta sashi na sunan ta
4) Kalar allon screen mara haske domin kare ido
5) Tura addu’a kai tsaye zuwa wasu manhajoji
Da sauran su...
🌱 Sabuntawa:
Za mu ci gaba da ƙara sabbin abubuwa lokaci bayan lokaci in shaa Allah.
🤝 Ka yada ka samu lada:
Ka turawa ƴan’uwa Musulmai wannan manhaja domin su amfana kamar yadda kai ka amfana.
📧 Domin tuntuɓar mu:
[email protected]