Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE

9.5 92

v3.2 di KareemTKB

download Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APK download Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE APK
Scarica tramite l'APP APKFab
Installazione veloce e sicura • Senza Regione

Su Ahmad Sulaiman Online Version

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin vuole un'app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikinwann manhajja ta ahmad sulaiman complete quran na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai
Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 funziona con CONNESSIONE INTERNET!
Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo mukuwann sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin Samun Ahmad Sulaiman completa il Corano offline sai a duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3
Tarihin Alaramma ahmad sulaiman kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika vuolen ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta email dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi awann sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.
Akwai wadansu Hausa App islamiche kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci. Ahmed Suleiman Corano completo mp3 VERSIONE ONLINE
Idan kunji dadin vuolen manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi condivisione dinta ta gruppi whatsapp, Facebook da dai sauran kafafen sadarwa.
Idan kukayi scarica nawann manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:
- Sheikh Ahmed Sulaiman Corano completo
- ahmed sulaiman kano (recitatore del Sacro Corano dello stato di Kano, Nigeria)
-wann quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.
Bayan ita vuoin manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran offline, kuma cikinwann app din zaku samu adduarwann malami acan kasa, mun saka mata suna ahmed suleiman dua (supplica per il completamento del Corano) . Ahmad Sulaiman Kano corano mp3
Idan an kunnawann app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na email wato [email protected] Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka mun kawo mukuwann update ne sakamakon wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato è online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman completa il corano offline mp3
Ahmad Ibrahim Sulaiman Corano yana bukatar internet kafin ya fara aiki, scarica ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Kuhuta lafiya.
Leggi di Più
Caratteristiche Ahmad Sulaiman Online Version
Versioni Precedenti Altro
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE 3.2 APK
January 30, 2024 25.5 MB
Variant
Arch
Version
DPI
arm64-v8a, armeabi-v7a, x86, x86_64
Android 4.4+
120-640dpi
arm64-v8a, armeabi-v7a, x86, x86_64
Android 4.4+
120-640dpi
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE 3.1 APK
August 19, 2021 5.02 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE 3 APK
September 26, 2018 3.56 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: d4a7a295a49b2304c5cbad4e5f27b691c63d64e0

Size: 3.56 MB

Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE
Ahmad Sulaiman Quran - ONLINE 2.5 APK
August 15, 2018 3.82 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Maggiori Informazioni

Data Aggiornamento:

Ultima Versione:

3.2

Aggiornamento Necessario:

Invia l'ultima versione

Disponibile su:

Google Play

Requisiti:

Android 4.4+