Ahmad Sulaiman Complete Quran

9.5 92

v3.2 por KareemTKB

Baixar Ahmad Sulaiman Complete Quran  APK Baixar Ahmad Sulaiman Complete Quran  APK
Baixar através do Aplicativo APKFab
Instalação Segura e Rápida • Sem Restrições de Região

Sobre Ahmad Sulaiman Qira

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Sheikh Ahmad Sulaiman Kano. Acikin wannan app zaku samu ahmad sulaiman dua. Dukkan karatuttukan dake cikin wannan manhajja ta ahmad sulaiman completo Alcorão na dauke da kyakkyawan sauti mai karan sauti sosai
Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 funciona com LIGAÇÃO À INTERNET!
Akwai bukatar a kunna data wato a zama online domin manhajja ta kawo muku wannan sauti mai kyau mai dadin sauraro. Domin samun ahmad sulaiman completo Alcorão offline sai um duba sauran manhajjoji na KareemTKB. Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3
Tarihin Alamma Ahmad sulaiman Kano: Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna um Fanin karatun Kurani mai Girma, Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda IRIN daddadar muryar da Allah (SWA) yayi masa, jin karatun sa ba Tsaya ga iya kasar sa Nigéria ba, ana jin karatun sa um kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo um gida da kuma wajen Nigéria um sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa um kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa um kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari maldição ga yan kano dama kuma Nigéria baki daya um sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa um fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Idan kuna da cikakken tarihin ahmad sulaiman kano toh aiko manashi ta e-mail dinmu [email protected] zamu kokari mu sakashi a wannan sashe domin sauran 'yanuwa musulmai su sameshi domin karantawa. Mungode.
Akwai wadansu Hausa Aplicativos islâmicos kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'ah daocha, volume saocashhubuhati Ahmed Suleiman Full Alcorão mp3 VERSÃO ONLINE
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun alaranma ahmad sulaiman kada ku manta kuyi compartilhando grupos dinta ta whatsapp, facebook dai sauran kafafen sadarwa.
Idan kukayi baixando na wannan manhajja mai albarkah, toh zaku amfana da abubuwa kamar haka:
- sheik ahmed sulaiman full quran
- ahmed sulaiman kano (recitador do Alcorão Sagrado do Estado de Kano, Nigéria)
- wannan quran ahmed sulaiman kyauta ne akoda yaushe zaku iya budawa ku saurari karatun.
Bayan ita wannan manhajja akwai sauran manhajjoji irinsu: ahmed suleiman full quran, sannan muna da wata manhajjar akan ahmed suleiman quran off-line, kuma cikin wannan app din zaku samu adicionar Supuar wannan malami suna acan kasa, dka sama muna suna splication (munua splication maplication) . Ahmad Sulaiman Kano Alcorão mp3
Idan an kunna wannan app akaji wani sauti bayayi ko kuma an samu wata matsala ta daban, sai a aiko mana sakon gaggawa a adireshinmu na e-mail wato [email protected] Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline Yanzu haka kawo muku wannama atualização wani danuwa daya aiko mana da sako cewar manhajjar ya kunna data wato ele está online amma batayin aiki. Ahmad Sulaiman completa mp3 quran offline
Ahmad Ibrahim Sulaiman Alcorão yana bukatar internet kafin ya fara aiki, baixe ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ku huta lafiya.

Atualização de Ahmad Sulaiman Qira 3.2

Yanzu zaku iya Ji da Sauraro
Leia Mais
Recursos de Ahmad Sulaiman Qira
Versões Antigas Mais
Ahmad Sulaiman Complete Quran
Ahmad Sulaiman Complete Quran 3.2 APK
January 30, 2024 25.5 MB
Variant
Arch
Version
DPI
arm64-v8a, armeabi-v7a, x86, x86_64
Android 4.4+
120-640dpi
arm64-v8a, armeabi-v7a, x86, x86_64
Android 4.4+
120-640dpi
Ahmad Sulaiman Complete Quran
Ahmad Sulaiman Complete Quran 3.1 APK
August 19, 2021 5.02 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Ahmad Sulaiman Complete Quran
Ahmad Sulaiman Complete Quran 3 APK
September 26, 2018 3.56 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: d4a7a295a49b2304c5cbad4e5f27b691c63d64e0

Size: 3.56 MB

Ahmad Sulaiman Complete Quran
Ahmad Sulaiman Complete Quran 2.5 APK
August 15, 2018 3.82 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Mais Informações

Data de Atualização:

Última Versão:

3.2

Solicite Atualização:

Enviar última versão

Disponível em:

Google Play

Requisitos:

Android 4.4+