Dan uwa / Yar uwa saurari karatun Qiriar Malam Yahuza Bauchi, wannan qaramin hanya ce ta sauraron karatun. zaka dauki wannan manhaja batare da biyan komai ba kawai daukoshi zakayi sai ka saurari karatun Qiriar Malam Yahuza Bauchi. Allah yasakama Mallam da Alkhairi ameen. Malam Yahuza Bauchi an sanshi alarammane a qasar Nigeria a jahar Bauchi. zaka iya dauko wasu Apps din wanda nayi bayan ka dauko wannan qiriar ta Yahuza Bauchi.
APKFab.com和該應用的下載連結是100%安全的。APKFab.com上列出的所有應用下載連結均來自Google Play Store或由用戶提交。對於來自Google Play商店的應用,APKFab.com不會對其進行任何形式的修改。對於用戶提交的應用,APKFab.com會在網站上發佈之前驗證其APK簽名的安全性。