Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

1.0 4

v7.2.0 by Abrahamjr

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK download Sakon Soyayya Hausa Da Turanci APK download
Download through APKFab App
Safe & Fast Install • Region Free

About Sakon Soyayya Hausa Da Turanci

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci (Package Name: com.andromo.dev701988.app899554) is developed by Abrahamjr and the latest version of Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 7.2.0 was updated on August 4, 2023. Sakon Soyayya Hausa Da Turanci is in the category of Books & Reference. You can check all apps from the developer of Sakon Soyayya Hausa Da Turanci and find 15 alternative apps to Sakon Soyayya Hausa Da Turanci on Android. Currently this app is for free. This app can be downloaded on Android 4.4+ on APKFab or Google Play. All APK/XAPK files on APKFab.com are original and 100% safe with fast download.
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya.
Shi so na gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana.
A kullum kana k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana. A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka.
Samun ki a rayuwata ya bani k’warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba.
Kulawarki a kaina na kara min jarumta soyayyarki a gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum.
Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata. Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana.
Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa.
Mungode.
Read More
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci Features
Previous Versions More
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 7.2.0 APK
August 6, 2023 23.91 MB

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a, armeabi-v7a, x86, x86_64

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 4323466fc99bfe07af5c97c67aebc8cf23f6ca31

Size: 23.91 MB

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 6.2 APK
August 19, 2021 3.29 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: aec22a0c4e8b40f39b46f4b411eee65934ad65f5

Size: 3.29 MB

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 6.1 APK
December 21, 2019 3.68 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: b2683ac7685f099b9b97670f93fce26cae73a16a

Size: 3.68 MB

Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci 6.0 APK
February 9, 2019 3.36 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 02db5cd39b249d997c3abb9a5edde41c2ab1e25e

Size: 3.36 MB

More Information

Update Date:

Latest Version:

7.2.0

Need Update:

Submit latest version

Available on:

Google Play

Requirements:

Android 4.4+