Home Scelta dell'Editore Recensioni Novità Alternative Primi Dieci Pre-Registrazione Limited-Time Sale Giochi Più Richiesti App Più Richieste Categoria APK Downloader APK Upload Chrome Extension APKFab APP Cerca App
Seleziona Lingua

Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

10.0 24

v2.2 di AdamsDUT

Su Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Wannan application yana dauke da tarihi na Annabi Mohammead (SWA), wanda wani shahararen marubucin tarihi ya wallafashi da harshen larabci.Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ilkeh a tutti ).
Littafin ya kunshi gundrin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar muulabi (SEGA).
ina fatan wannan application wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
 Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan application kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.
Takaiccen tarihin manzon Allah.
Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (Sallallahu ʿalaihi wa sallam).
Muhammad Abdan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi Aban Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl Qāsim Muhammad Ibāh Ibān ibāh Ibān ibāh Ibān ibh Al Qh ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.
Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi Aban Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.
Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' di Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), un ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Un aiko shi un Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.
Koyarwarsa: ya zo daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musa gare shi.
Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba in kuma kirguwa.
Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.
Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.
Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.
'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.
Ammominsa: Tara ne, su 'ya'yan AbdulMuxallib ne: Al-haris da Zubair da Abu Xalib da Hamza da Al-Gaidak da Dirar Al-muqawwam da Abu Lahab da Abbas.

Aggiornamento Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.2

Bug fix
Leggi di Più
Caratteristiche Tarihin Manzon Allah (S.A.W)

Versioni Precedenti

Altro

Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.2 APK April 17, 2020 6.71 MB Scarica

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 6b68a284b66c612b5817a42da0676d6d8ec4fd62

Size: 6.71 MB

What's New:

Bug fix

Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.0 APK October 16, 2018 6.08 MB

Variant
Arch
Version
DPI
Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.0 (10)

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: f86639860d079deec84187e2372ae72b59859c0c

Size: 6.08 MB

What's New:

new version with new features
Android 4.1+
nodpi
Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 2.0 (9)

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 30b4ac9036654d1cb98ae30e5c50cae067ef6794

Size: 6.08 MB

What's New:

new version with new features
Android 4.1+
nodpi

Tarihin Manzon Allah (S.A.W) 1.0 APK December 27, 2017 6.05 MB Scarica

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: c729afcaec46672dd0d6d48196e3c9fc339b8b44

Size: 6.05 MB

Maggiori Informazioni

Data Aggiornamento:

Ultima Versione:

2.2

Aggiornamento Necessario:

Invia l'ultima versione

Disponibile su:

Google Play

Requisiti:

Android 4.1+

Sicuro da Scaricare

APKFab.com e il link per il download di questa app sono sicuri al 100%. Tutti i link per il download delle app elencate su APKFab.com provengono da Google Play Store o sono inviati dagli utenti. Per le app da Google Play Store, APKFab.com non le modificherà in alcun modo. Per le app inviate dagli utenti, APKFab.com verificherà la sicurezza della firma APK prima di rilasciarle sul nostro sito web.

Condividi
Condividi questa pagina con i tuoi amici se la trovi utile