wannan manhaja mai suna "Hausa Love Message" mun kirkireta ne domin jama'a ma'abota soyayya da kuma wayanda zasu fara soyayya kwana kusa, ganin yadda basu saba ba to idan har kai sabo ne a soyayya kuma yanzu zaka fara to idan ka dauko wannan manhaja zaka koyi duk yadda ake soyayya. A cikin wannan sabuwar manhaja tamu mun shirya kalamai na soyayya da dama kuma munyi bayanin yadda zakayi amfani dasu da kuma irin salon da ake amfani dasu. Kadan daga cikin samfurin kalaman soyayyar gasu kamar haka: Banida sauran buri na rayuwa sai na kasancewa da kaunarki Gashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki nakanji kamar raina zai futa idan naga hawayenki zuciyata tana mun zafi musamman idan taga rashin walwalarki sai naji tana yunkurowa tafasa kirjina dan tazo gareki banida wani aiki sai nasaki afarin ciki kafafuwa basa yarda naje inda babu takun sawayenki gashi hannaye basa rubutu sai in zasu rubuta sunanki bakina baya iya furta kalmar da babu harufan sunanki kunnuwa basa iya sauraran muryarda batada alaka da taki Zuciyata batada lokacin tunanin watanki raina shirye yake ya barni in har zai faranta miki bana zama a inda bana ganun wucewarki, bana shiri da abokin da baya min zancanki. bana shiga damuwa saboda ina kallan kyakkyawar fuskarki, ina farin ciki. Bayan wayannan kuma wannan manhaja tana da alaka da wayannan kamar haka: * soyayya da shakuwa * soyayya da amana * soyayya da tausayi * soyayya zalla * soyayya da aure * soyayya * soyayya zallah * soyayyar zamani * kalaman soyayya * littafan soyayya * littafin soyayya * aure da jima'i * rayuwar aure * makauniyar soyayya
Aggiornamento Hausa Love Massage 1.0
* soyayya da shakuwa * soyayya da aure * kalaman soyayya
APKFab.com e il link per il download di questa app sono sicuri al 100%. Tutti i link per il download delle app elencate su APKFab.com provengono da Google Play Store o sono inviati dagli utenti. Per le app da Google Play Store, APKFab.com non le modificherà in alcun modo. Per le app inviate dagli utenti, APKFab.com verificherà la sicurezza della firma APK prima di rilasciarle sul nostro sito web.