KITABUT TAUHID

8.6 19

v4.1.3 por AdamsDUT

Descargar XAPK de KITABUT TAUHID Descargar XAPK de KITABUT TAUHID
Descargar por medio de APKFab App
Instalación segura y rápida - sin restricción recional

Sobre KITABUT TAUHID

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.
Dukkan godiya ta tabbata a gareshi, kuma tsira da
amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da
iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.
Bayan haka, wannan fassarar littafin "Kitabut Tauhid.
ne, wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin
Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan
malami ne mamba ne a majalisar manyan malamai ta
kasar Saudi Arebiya, kuma mamba a kwamitin dindindin
na fatawa da kuma bincike akan ilimi.
Wannan littafi en Tauhidi da wannan malami ya wallafa
ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman
bayanan su a daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin
ya zo ne a daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.
Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan
ya biyo shi da babi-babi har guda hudu, sannan akar
kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya
kawo Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, un
yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali
har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne
da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe
wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.
Wannan littafi kamar yadda sunansa yake 'Kitabut
Tauhid ', kuma haka na Shehun malamin nan wato
Sheikh Muhammad dan Abdulwahhab yake da 'Kitabut
Tauhid 'a amma sun yi tarayyane a suna amma sun sha
banban un irin bayanan da suke dauke da shi, duk da
bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai
bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban daban
ne, saboda haka y bukatar ka hada su duka ka mallake
su, Allah y anfanar da mu da su baki-daya.
Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi
un makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a
kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da
shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake
aikatawa a wannan lokacin da suke bukatar irin
wadannan malamai su yi bayaninsu.
Allah ya sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su jeque jafar mahmud adam, jeque albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
completa quran offline por sheikh abdulrahman al-sudais mp3
hermosa recitación de quran de Sheikh Maher Almuquiy mp3
complete quran offline por shiekh abdolbasit mpe
recitación de corán por mishary alfasy mp3 fuera de línea y así sucesivamente
Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi a ka taimaka kayi compartiendo din sa ga sauran yan uwa musulmai domin su ma su samu su amfana.
kuma kada a manta ayi rating na wannan application.

Actualización de KITABUT TAUHID 4.1.3

new update with new features
Más información
Características de KITABUT TAUHID
Versiones antiguas Más
KITABUT TAUHID
KITABUT TAUHID 4.1.3 XAPK APKs
November 1, 2023 20.67 MB
Variant
Arch
Version
DPI
arm64-v8a
Android 6.0+
160-640dpi
armeabi-v7a
Android 6.0+
160-640dpi
KITABUT TAUHID
KITABUT TAUHID 2.4 APK
July 19, 2020 8.8 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 6fc9b9e2fd6a168bfccf666916f4aaf4ce6d51d8

Size: 8.8 MB

KITABUT TAUHID
KITABUT TAUHID 2.3 APK
January 9, 2020 7.59 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
KITABUT TAUHID
KITABUT TAUHID 2.0 APK
October 20, 2018 7.11 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Más información

Nombre de paquete:

com.andromo.dev653890.app647048

Fecha de actualización:

Última versión:

4.1.3

Pedir actualización:

Enviar la última versión

Disponible en:

Google Play

Requisitos:

Android 6.0+