Hasbi Al-Muhaiminu

1.0 18

v2 por Usmaniyya

Descargar APK de Hasbi Al-Muhaiminu Descargar APK de Hasbi Al-Muhaiminu
Descargar por medio de APKFab App
Instalación segura y rápida - sin restricción recional

Sobre Hasbi Al-Muhaiminu

بسم الله الرحمن الرحيم
صلى الله على الفاتح الخاتم العظيم
   قصيدة تشكل حروف أوائل أبياتها قوله تعالى: {حسبنا الله ونعم الوكيل} .قالها مولانا شيخ الإسلام الحاج إبراهيم بن عبد الله انياس رضي الله عنه وأرضاه وعنا به آمين.
   ما قرأها خائف إلا أمن وانقلب بنعمة وفضل كما قال الله تعالى, ومن لازمها مرة واحدة صباحا ومساءا لا يمسه سوء هو وأهله وأحبابه, ولا يبقى له عدو إلا هلك أو أصيب بمرض.
   فاتقوا الله تعالى أيها المسلمون! واعلموا أن هذه القصيدة درع في الحضر والسفر وسائر الشدائد وهي كنز المحتاج, فهي تكفيك وتكفي أهلك وذريتك إن لازمت قراءتها, ولا يطلب قارءها شيئا من الله تعالى إلا أعطاه إياه, وبالتجربة تعرف حقائق الأشياء
Da sunan Allah Mai Mai rahma jinkai
Allah Yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai girma
Wannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta Suka yi kama da fadinsa Allah wa Ta'aka {Hasbunallahu ni'imal wakilu}.
   Maulana Shaikhul Islami Alhaji Ibrahimu Dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya yarda da shi Kuma ya yardar da shi, yarda da mu saboda shi Amin, brilla ya Yita.
   Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama un cikin aminci ya Koma da ni'ima da fifiko kamar bla Alá, el Altísimo ya fada, wanda duk ya lizimce ta segura da yamma Kafa daya-Daya, a wani Babu mummunan abu da zai misma shi, shi da iyalinsa da masoyansa Kuma duk makiyinsa zai Mutu ko Kuma ya hadu da Wata mummunar Rashin lafiya.
   Ku ji tsoron Alá, el Altísimo ya ku Musulmi! Ku Sani Cewa Wannan kasida Sulke ce un Zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, Kuma taskar mabukaci ce, ta ishe ka Kuma ta ishi iyalinka da zariyarka Idan ka lizimci karanta ta, duk wanda Yake karanta ta ba zai Nemi wani abu una wurin ba AllahTa'ala Sai ya Bashi shi, da un jarrabawa ke gano hakikanin abubuwa.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi.
Más información
Características de Hasbi Al-Muhaiminu
Versiones antiguas Más
Hasbi Al-Muhaiminu
Hasbi Al-Muhaiminu 2 APK
March 27, 2016 998.88 KB

Requires Android: Android 2.0+

Screen DPI: 160dpi

SHA1: 358e218b6c819bbfce71c56e2b45eebaa8f6fa5c

Size: 998.88 KB

Más información

Nombre de paquete:

com.hasbi

Fecha de actualización:

Última versión:

2

Pedir actualización:

Enviar la última versión

Requisitos:

Android 2.0+