Hasbi Al-Muhaiminu

1.0 18

v2 por Usmaniyya

Baixar Hasbi Al-Muhaiminu APK Baixar Hasbi Al-Muhaiminu APK
Baixar através do Aplicativo APKFab
Instalação Segura e Rápida • Sem Restrições de Região

Sobre Hasbi Al-Muhaiminu

بسم الله الرحمن الرحيم
صلى الله على الفاتح الخاتم العظيم
   قصيدة تشكل حروف أوائل أبياتها قوله تعالى: {حسبنا الله ونعم الوكيل} .قالها مولانا شيخ الإسلام الحاج إبراهيم بن عبد الله انياس رضي الله عنه وأرضاه وعنا به آمين.
   ما قرأها خائف إلا أمن وانقلب بنعمة وفضل كما قال الله تعالى, ومن لازمها مرة واحدة صباحا ومساءا لا يمسه سوء هو وأهله وأحبابه, ولا يبقى له عدو إلا هلك أو أصيب بمرض.
   فاتقوا الله تعالى أيها المسلمون! واعلموا أن هذه القصيدة درع في الحضر والسفر وسائر الشدائد وهي كنز المحتاج, فهي تكفيك وتكفي أهلك وذريتك إن لازمت قراءتها, ولا يطلب قارءها شيئا من الله تعالى إلا أعطاه إياه, وبالتجربة تعرف حقائق الأشياء
Da sunan Allah Mai rahma Mai Jinkai
Allah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai Girma
Wannan kasida ce Wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kama da fadinsa Allah Ta'aka {Hasbunallahu wa ni'imal wakilu}.
   Maulana Shaikhul Islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya Yarda da shi kuma ya yardar da shi, Yarda da mu saboda shi Amin, brilhar ya Yita.
   Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama um cikin aminci ya Koma da ni'ima da fifiko kamar yadda Deus Altíssimo ya fada, duk wanda ya lizimce ta segura da Yamma kafa daya-Daya, para wani Babu mummunan abu da zai mesma shi, shi da iyalinsa da masoyansa kuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya Hadu da wata mummunar Rashin lafiya.
   Ku ji tsoron Deus Altíssimo ya ku Musulmi! Ku sani cewa Wannan kasida Sulke ce um Zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, kuma Taskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka da zariyarka Idan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta ba zai nemi wani abu um wurin ba AllahTa'ala Sai ya bashi shi, da jarrabawa um ke gano hakikanin abubuwa.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi.
Leia Mais
Recursos de Hasbi Al-Muhaiminu
Versões Antigas Mais
Hasbi Al-Muhaiminu
Hasbi Al-Muhaiminu 2 APK
March 27, 2016 998.88 KB

Requires Android: Android 2.0+

Screen DPI: 160dpi

SHA1: 358e218b6c819bbfce71c56e2b45eebaa8f6fa5c

Size: 998.88 KB

Mais Informações

Nome do Pacote:

com.hasbi

Data de Atualização:

Última Versão:

2

Solicite Atualização:

Enviar última versão

Requisitos:

Android 2.0+