Página de inicio Selección de editores Reseñas Noticias Alternativas Top 10 Registro previo Oferta por tiempo limitado Juegos populares Aplicaciones populares Categoría APK Downloader Subir APK Extensión de Chrome APKFab APP Buscar app
Seleccionar idioma

Wakokin Shata Mp3

10.0 34

v2.0 por ZaidHBB

Descargar por medio de APKFab App
Instalación segura y rápida - sin restricción recional

Sobre Wakokin Shata Mp3

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. Wannan aplicación anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya
Idan kunji dadin wannan aplicación din kada ku manta ku rubuta "revisión" sannana kuyi "calificación" din aplicación din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan aplicación din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB una tienda sai kuyi buscar don ganin kundin.
Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba. Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma un shekarun baya y sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.
Un tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce “A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni„
Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar “Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini, en ma un samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana’a na fara amsar kudi „
Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata
"Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, brilla ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„
Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “A wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „
Bisa al'ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. A shima Marigayi, Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.
Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Centre a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.
Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, a amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda masu fashin bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu fashin bakin wakoki haka yake sai ya ce “A wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce„

Actualización de Wakokin Shata Mp3 2.0

*Bug Fixed
Más información
Características de Wakokin Shata Mp3

Versiones antiguas

Más

Wakokin Shata Mp3 2.0 APK March 19, 2024 65.46 MB Descargar

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 55b5a4e0796ebf0f5d2d6b9c1aca6104e889c1a9

Size: 65.46 MB

Wakokin Shata Mp3 2.0 XAPK APKs March 27, 2024 65.62 MB

Variant
Arch
Version
DPI
Wakokin Shata Mp3 2.0 (2001)

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 959eeff4343330202a60104411ed01ac69ad9d19

Base APK: com.andromo.dev492494.app688110.apk

Split APKs: config.ar, config.arm64_v8a, config.de, config.en, config.es, config.fr, config.hi, config.in, config.it, config.ja, config.ko, config.my, config.pt, config.ru, config.th, config.tr, config.vi, config.xxhdpi, config.zh

Size: 65.62 MB

arm64-v8a
Android 4.4+
160-640dpi
Wakokin Shata Mp3 2.0 (2001)

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: armeabi-v7a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 6428b154303777fa0d375ded6e74d4a0fb7d59e2

Base APK: com.andromo.dev492494.app688110.apk

Split APKs: config.ar, config.armeabi_v7a, config.de, config.en, config.es, config.fr, config.hi, config.in, config.it, config.ja, config.ko, config.my, config.pt, config.ru, config.th, config.tr, config.vi, config.xhdpi, config.zh

Size: 65.26 MB

armeabi-v7a
Android 4.4+
160-640dpi
Wakokin Shata Mp3 2.0 (2001)

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 57c26c4225c9ef7acae53070ffdcbb863ccac1d3

Base APK: com.andromo.dev492494.app688110.apk

Split APKs: config.ar, config.arm64_v8a, config.de, config.en, config.es, config.fr, config.hi, config.in, config.it, config.ja, config.ko, config.my, config.pt, config.ru, config.th, config.tr, config.vi, config.xxxhdpi, config.zh

Size: 65.62 MB

arm64-v8a
Android 4.4+
160-640dpi

Wakokin Shata Mp3 1.2 APK July 17, 2020 46.97 MB Descargar

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: c4ba7bd04649aa52b5d691c485626f01f8940ac6

Size: 46.97 MB

Wakokin Shata Mp3 1.0 APK February 11, 2018 45.81 MB Descargar

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 1578b793ac6548d8b58a09c381f61fa5c2f16e47

Size: 45.81 MB

Más información

Nombre de paquete:

com.andromo.dev492494.app688110

Fecha de actualización:

Última versión:

2.0

Pedir actualización:

Enviar la última versión

Disponible en:

Google Play

Requisitos:

Android 4.4+

Descarga segura

APKFab.com y el enlace de descarga de esta aplicación son 100% seguros. Todos los enlaces de descarga de aplicaciones que aparecen en APKFab.com son de Google Play Store o enviados por los usuarios. Para la aplicación desde Google Play Store, APKFab.com no lo modificará de ninguna manera. Para la aplicación enviada por los usuarios, APKFab.com verificará la seguridad de la firma de APK antes de publicarla en nuestro sitio web.

Compartir
Comparte esta página con tus amigos si te resulta útil