Rayuwar Annabi Muhammadu SAW &

1.0 9

v2.9 por engrshams

Descargar APK de Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Descargar APK de Rayuwar Annabi Muhammadu SAW &

Sobre Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai

Aplicación Wannan yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SAW) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayalan da Mauma Matanu Matanu Matanu Matanu Matanu Allah vio) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).
Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da Kuma rayu (SIERRA).
ina fatan wannan aplicación wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan aplicación kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.
Takaiccen tarihin manzon Allah.
Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW).
Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn? ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.
Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.
Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' uf de Arrahim de Asshahid de Almubasshir de Annazir de Ad'da'i de sauransu.
Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) arma bisa mash'hurin zance Ahlul Baiti (a.s), ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Un aiko shi un Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.
Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga Gare shi.
Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.
Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.
Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.
'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) un wani qaulin de Zainab de Ruqayya de Ummu Kulsum.
Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan aplicación taimaka a yi compartir ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi descargando su amfana.
Kada Kuma, una calificación de manta ayi, aplicación de cinco estrellas

Actualización de Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai 2.9

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
Más información
Características de Rayuwar Annabi SAW Da Sahabai
Versiones antiguas Más
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW &
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & 2.9 APK
March 4, 2021 8.81 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: a77481945e714d9d5fff7f5f4cc8739dfd45cc5d

Size: 8.81 MB

What's New:

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW &
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & 2.8 APK
February 18, 2020 9.18 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 27f313bbc58038fb73a7a6ddccae56611c1013f0

Size: 9.18 MB

What's New:

*Some bugs were fixed
*New version with some awesome features
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW &
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & 2.1 APK
May 9, 2019 11.21 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 9b27b577a9172a07096009094f80f81a43b60b1d

Size: 11.21 MB

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW &
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & 1.0 APK
February 4, 2018 9.48 MB

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: ec50a9b22619c772534130ced275254a5721e9be

Size: 9.48 MB

Más información

Nombre de paquete:

com.andromo.dev658544.app668213

Fecha de actualización:

Última versión:

2.9

Pedir actualización:

Enviar la última versión

Requisitos:

Android 4.1+