Wakokin Shata Mp3

10.0 34

v2.0 von ZaidHBB

Wakokin Shata Mp3 APK Herunterladen Wakokin Shata Mp3 APK Herunterladen
Bei APKFab herunterladen
Sicher & Schnell installieren • Regionfrei

Über Wakokin Shata Mp3

Wakokin Shata Mp3 (Paketname: com.andromo.dev492494.app688110) wird von ZaidHBB entwickelt und die neueste Version von Wakokin Shata Mp3 2.0 wurde am 30. März 2024 aktualisiert. Wakokin Shata Mp3 liegt in der Kategorie von Musik & Audio. Sie können alle Apps von dem Entwickler der Wakokin Shata Mp3 durchsuchen und 17 alternative Apps zu Wakokin Shata Mp3 auf Android finden. Derzeit ist diese APP kostenlos. Diese App kann auf Android 4.4+ auf APKFab oder Google Play heruntergeladen werden. Alle APK/XAPK Dateien auf APKFab.com sind original und 100% sicher, schnell herunterzuladen.
Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. Wannan Anwendung anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SÄGE)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya
Idan kunji dadin wannan anwendung din kada ku manta ku rubuta "bewertung" sannana kuyi "bewertung" din anwendung din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan anwendung din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB ein Geschäft sai kuyi Suche don ganin kundin.
Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a willen yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu und birneshi und Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya und sami wata baturiya ta zo ta hada wakokin sa kimanin dubu hudu yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka duk lokacin da alias bida yayi hakan batareda inda-inda ba.
Ein Tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar a ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce „Ein nan Musawa inda alias haife ni a nan na soma waka
Ko wane dalili ya sa Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar „Dalili scheinen kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini, in ma ein samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana'a na fara amsar kudi
Shin Waya Sawa Dr. Mamman Shata will Suna NASA Wato Shata
„Wanda ya sa mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, Shine ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„
Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „
Bisa al'ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda alias fi sani da suna Bakandamiya. Zu Shima Marigayi Dr. Mamman Shata bai yi kasa a guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.
Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin Glanz cewar yana iya kirkirar waka ein Herzog lokacin da yaga dama ko kuma alias bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Kanada Zentrum a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.
Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi ta kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama bakin wakoki su ke ganin cewa, wadannan wakoki ya yi sune domin ya nunawa Mutane cewar Yan zamanisun rasa inda za su kama, su basu kama Duniya ba kuma basu kama Lahira ba.To da aka tambayi Dr. cewar shin ko wannan bayani na masu bakin wakoki haka yake sai ya ce “Um ne irin nasu zance zu wollen, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sonne san abinda na ce„

Wakokin Shata Mp3 2.0 Update

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Mehr lesen
Wakokin Shata Mp3 Besonderheiten
Frühere Versionen Mehr
Wakokin Shata Mp3
Wakokin Shata Mp3 2.0 APK
19. März 2024 65.46 MB

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 55b5a4e0796ebf0f5d2d6b9c1aca6104e889c1a9

Size: 65.46 MB

What's New:

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Wakokin Shata Mp3
Wakokin Shata Mp3 2.0 XAPK APKs
27. März 2024 65.62 MB
Variant
Arch
Version
DPI
arm64-v8a
Android 4.4+
160-640dpi
armeabi-v7a
Android 4.4+
160-640dpi
arm64-v8a
Android 4.4+
160-640dpi
Wakokin Shata Mp3
Wakokin Shata Mp3 1.2 APK
17. Juli 2020 46.97 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: c4ba7bd04649aa52b5d691c485626f01f8940ac6

Size: 46.97 MB

What's New:

*Bug Fixed
Wakokin Shata Mp3
Wakokin Shata Mp3 1.0 APK
11. Februar 2018 45.81 MB

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 1578b793ac6548d8b58a09c381f61fa5c2f16e47

Size: 45.81 MB

What's New:

Enjoy the first release.
Mehr Information

Verfügbar bei:

Musik & Audio Apps

Aktualisierungsdatum:

Letzte Version:

2.0

Erwerben:

Google Play

Anforderungen:

Android 4.4+