Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE

9.0 8

v3 por KareemTKB

Baixar Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APK Baixar Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE APK

Sobre Tafsirin Suratul Kahfi MP3

Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.
SAUTI MAI KYAU CIKAKKEN TAFSIRI
Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.
Muhimman kissoshi kamar:
Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi
Tarihin Zulkarnain
Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr
Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.
Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.
Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.
Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!
Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.
Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.
Leia Mais
Recursos de Tafsirin Suratul Kahfi MP3
Versões Antigas Mais
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 3 APK
September 27, 2018 37.53 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: d15fe5a57794173636eeb8b0f7f648bfee9205fe

Size: 37.53 MB

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.5 APK
September 4, 2018 37.8 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.0 APK
June 17, 2018 17.48 MB

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 05cca0c6eb11cd97a5c7f9ae9f8e7d0cc16631f0

Size: 17.48 MB

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 1.0 APK
January 1, 2018 16.91 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.0+
nodpi
Android 2.3.4+
nodpi
Android 2.3.4+
nodpi
Mais Informações

Data de Atualização:

Última Versão:

3

Solicite Atualização:

Enviar última versão

Requisitos:

Android 4.1+