Página Inicial Escolha do Editor Críticas Notícias Alternativas TopTens Pré-registro Promoção por Tempo Limitado Jogos Populares Apps Populares Categoria Downloader de APK Upload de APK Extensão do Chrome Aplicativo APKFab Pesquisar App
Selecionar o idioma

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE

9.0 8

v3 por KareemTKB

Sobre Tafsirin Suratul Kahfi MP3

Wannan Application ne domin kawo muku karatun Tafsirin Al Kurani mai girma Tare da Sheik Jafar Mahmud Adam.
SAUTI MAI KYAU CIKAKKEN TAFSIRI
Tafsirin suratul Kahfi ne wannan. Domin samun wadansu sheikh ja'afar tafseer din, rubuta kareemtkb cikin play store dinka/ki.
Muhimman kissoshi kamar:
Labarin ko Tarihin Ashabul Kahfi
Tarihin Zulkarnain
Labari na Annabi Musa da Annabin Allah Kidr
Milestone: Ashabul Kahfi su bakwai ne na Takwas dinsu shine Karensu.
Sunyi Shekaru dari uku da tara ( 309 ) cikin wannan kogon da suka shiga.
Saurari cikakken bayanin daga bakin babbab malamin sunnah sheikh Jafar mahmud Adam Rahimahullah.
Mun gode kwarai da gaske. Kuma idan kana ko kina da bukatar tuntubar developer din wannan Application yi amfani da developer email dake kasa. Zan yi matukar farin ciki idan naji daga gareku ya 'yanuwana Musulmai kuma Hausawa!
Allah ya gafartama malam jafar ya kuma Rahamsheshi ameen summa ameen.
Sai anjima daga naku kuma danuwanku a koda yaushe kareemtkb.
Leia Mais
Recursos de Tafsirin Suratul Kahfi MP3

Versões Antigas

Mais

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 3 APK September 27, 2018 37.53 MB Baixar

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: d15fe5a57794173636eeb8b0f7f648bfee9205fe

Size: 37.53 MB

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.5 APK September 4, 2018 37.8 MB

Variant
Arch
Version
DPI
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.5 (6)

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 689086bcbd13d33417fef35ced9c37ebae758e95

Size: 37.8 MB

What's New:

A da idan ka kunna wannan manhajja zakaji karatun baya fita sosai sai kadan kadan, amma yanzu munyi gyara zakaji sauti rangadadau sai ma ka rage karar muryar wayarka. Wani dan uwa ne mai suna EDO OGWU ya aiko mana da sako kuma muka duba muka gyara matsalar. Allah ya saka masa da alkhairinSa.
Android 4.1+
nodpi
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.5 (5)

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 86327d1fbf186c80008fd14565b2fbae66a65ccd

Size: 17.08 MB

What's New:

A da idan ka kunna wannan manhajja zakaji karatun baya fita sosai sai kadan kadan, amma yanzu munyi gyara zakaji sauti rangadadau sai ma ka rage karar muryar wayarka. Wani dan uwa ne mai suna EDO OGWU ya aiko mana da sako kuma muka duba muka gyara matsalar. Allah ya saka masa da alkhairinSa.
Android 4.1+
nodpi

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 2.0 APK June 17, 2018 17.48 MB Baixar

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 05cca0c6eb11cd97a5c7f9ae9f8e7d0cc16631f0

Size: 17.48 MB

Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 1.0 APK January 1, 2018 16.91 MB

Variant
Arch
Version
DPI
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 1.0 (3)

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: f35460b997f1fee0bf1fde47e480b8b13041957d

Size: 16.91 MB

Android 4.0+
nodpi
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 1.0 (2)

Requires Android: Android 2.3.4+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 749a134d2cb6a7bf9fa8435c68934b8a10b97102

Size: 16.35 MB

Android 2.3.4+
nodpi
Tafsirin Suratul Kahfi MP3 OFFLINE 1.0 (1)

Requires Android: Android 2.3.4+

Screen DPI: nodpi

SHA1: c9cc8cdd676084f637d84686e38af922a972003d

Size: 15.99 MB

Android 2.3.4+
nodpi
Mais Informações

Data de Atualização:

Última Versão:

3

Solicite Atualização:

Enviar última versão

Requisitos:

Android 4.1+

Download Seguro

APKFab.com e o link para download deste app são 100% seguros. Todos os links para download de apps listados em APKFab.com são da Google Play Store ou enviados por usuários. Para o app da Google Play Store, APKFab.com não o modificará de nenhuma forma. Para o app enviado pelos usuários, APKFab.com verificará a segurança da assinatura do APK antes de lançá-lo em nosso site.

Compartilhar
Compartilhe esta página com seus amigos se você achar útil.